iqna

IQNA

zaɓen cike gurbi na majalisar ƙwararru
Tehran (IQNA) A safiyar yau Juma’a 18 ga watan Yunin 2021 ne aka fara kaɗa kuri’a a zaɓen shugaban ƙasa karo na 13 a duk faɗin ƙasar Iran bayan da Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya kaɗa kuri’arsa.
Lambar Labari: 3486023    Ranar Watsawa : 2021/06/18